Ina masu aure wanda suke neman ilimin akan lokutan daya kamata suyi rayuwar jin dadi na zamanta kewar yau da kullum don gamsar da juna.
Masu sabon aure suna yawan tambaya akan ko ya kamata su dinga kwanciyar aure da matarsu idan tanada ciki.
Shiyasa muka kawo muku manyan bayanai da suka shafi wadannan matsaloli na ma'aurata.
Wannan brilla bayani un takaice sannan kada ku manta kuyi tasa na aplicación wantan mungode sosai.